read.cash Log in

@BAZALLAH11

Joined 16 September 2020 · 2 posts

120 KT

0 KT received · 0 KT given

Posts

@BAZALLAH11 Life advice

Nasiha kyauta Idan zaka iya kada ka fadi abinda kake yiwa mutane na alkhairi kuma kada ka fadi abinda suke maka na sharri domin alkhairin ka yana rubuce a littafin ka.sharrin su kuma yana rubuce a littafin su

@BAZALLAH11

Godiya taka musamman Mun dawo to Allah yasa mun dawo a sa'a