ZUWA GA DUK WANI DALIBI DAN JAHAR KANO DAYAKE KARATU A MAKARANTUN GABA DA SECONDARY SCHOOL. _ A jjya lahadi misalin karfe 10pm a rahma radio sukayi shiri d sakataran tallafin dalibai msu karatu a MAKARANTUN GABA DA SECONDARY SCHOOL,wnda gomnati tayi kudirin cigaba da tallafawa daliban a yanxu,Tom yanxu an tsaida ranar daya ga watan September wato gobe knn ranar talata cewa shine ranar d za a fara saida form dn a dukkanin FIDELITY BANK dayake ko ina a acikin jahar kano ,sai Kuma ZENITH BANK dayake na'ibawa Su kadai, a matsayin gurin d za a saida form dn na tallafin ,kudin siyan form NAIRA DUBU DAYA, a zantawar su sakataran y baiyyana cewa dukkan nin wani DALIBI indai Dan jahar kano ne yna karatun gaba d secondary School a dukkanin jahohin da suke cikin NIGERIA har dama wayan da suke private school indai tagaba d secondary School ce to dukkanin su suna cikin wannan tallafin.YA KAI DAN UWA TAIMAKA KAYI FORWARD DIN SHI DOMIN YAN UWA DALIBAI SU AMFANA. By usaini usa

1
$
User's avatar
@Usainiusa posted 3 years ago

Comments