ABUBUWA GUDA 5 DA SUKE SANYA MIZANIN BAWA YAYI NAUYI

Daga Thauban R.A yace;Manzon Allahﺻﻠﻰ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻠﻴﻪ ﻭﺳﻠﻢ yace: (Madalla madalla da wannan rabo mai mafi girma,da wadan nan abubuwa guda biyar mi yafi su nauyi akan mizani:-

1-ﻻ ﺇﻟﻪ ﺇﻻ ﺍﻟﻠﻪ* LAA ILAHA ILLALLAH

2-ﻭﺳﺒﺤﺎﻥ ﺍﻟﻠﻪ* WA SUBHANALLAH

3-ﻭﺍﻟﺤﻤﺪ ﻟﻠﻪ* WALHMDU LILLAH

4-ﻭﺍﻟﻠﻪ ﺃﻛﺒﺮ WALLAHU AKBAR

5-Yaro na kwarai da mutum musulmi zai mutu a bayansa,da zai riqa yin masa addua ko aiyukan alkhairi @‏ﺭﻭﺍﻩ‏(ﺍﻟﺒﺰﺍﺭ‏)ﻓﻲ ﻣﺴﻨﺪﻩ ﻋﻦ ﺛﻮﺑﺎﻥ ﻭﺍﻟﻨﺴﺎﺋﻲ ﻭﺍﺑﻦ ﺣﺒﺎﻥ ﻭﺍﻟﺤﺎﻛﻢ ﻋﻦ ﺃﺑﻲ ﺳﻠﻤﻰ ﻭﺃﺣﻤﺪ ﻋﻦ ﺃﺑﻲ ﺃﻣﺎﻣﺔ ‏( ﺻﺤﻴﺢ ‏) ﺍﻧﻈﺮ ﺣﺪﻳﺚ ﺭﻗﻢ :2817 ﻓﻲ ﺻﺤﻴﺢ ﺍﻟﺠﺎﻣﻊ ﻟﻠﺴﻴﻮﻃﻲ ﺑﺘﺤﻘﻴﻖ ﺍﻷﻟﺒﺎﻧﻲ, ﻭﻗﺎﻝ ﺍﻟﺤﺎﻛﻢ :ﺻﺤﻴﺢ ﻭﺃﻗﺮﻩ ﺍﻟﺬﻫﺒﻲ ﻭﺭﻭﺍﻩ ﺃﻳﻀﺎً ﺍﻟﻄﺒﺮﺍﻧﻲ ﻣﻦ ﺣﺪﻳﺚ ﺳﻔﻴﻨﺔ ﻗﺎﻝ ﺍﻟﻤﻨﺬﺭﻱ : ﻭﺭﺟﺎﻟﻪ ﺭﺟﺎﻝ ﺍﻟﺼﺤﻴﺢ

Allah ya sanya mizanin mu na lada ya rinjayi na laifukan mu.

1
$
User's avatar
@Usainiusa posted 3 years ago

Comments

allah ya saka da alkhairi ameen

$ 0.00
3 years ago