🍁 RAYUWA SAI DA LURA {22} 🍁

Abinda da yawan wasu basu gane ba Shine: "Abinda zuciyarka take SO, zuciyar wani kuma kyamarsa fa take, abinda zuciyarka take kyama, zuciyar wani kuma SON abin take kamar me.

Haka Allah yaso su kasance, duk dabararka da gwanewarka babu yadda za'ayi ka iya sauya abinda Allah bai sauya shi ba,

Kai dai karka yarda kaso abinda Allah ba ya SO, kuma karka kuskura ka kyamaci abinda Allah yakeso, kabar zuciyoyin mutane suyi ra'ayin da suke so, matukar Allah bai kyamaci ra'ayinka ba to karka bari su rabaka da ra'ayinka.

ALLAH yasa mudace kuma yakara tsare mana imaninmu.

✍🏻 Rubutawa Idris M Rismawy rismawy86@gmail.com

1
$
User's avatar
@Usainiusa posted 3 years ago

Comments

wannan haka yake

$ 0.00
3 years ago