Yadda zakaga gabaki daya sirrin waya koda ansaka mata security

18 39
Avatar for Sirzaffan1
3 years ago

Yau zamuyi bayani ne akan yadda zakaga gabaki daya sirrin dake cikin File manager din abokinka ko budurwanka

Da farko dai yakamata katabbatar cewa wayan wanda kakeson ganin sirrin nasa tana ahannuka kuma yanada chrome saika chiga chrome din saika taba gurin search baruwanka ko data dinsa bata kunne kotana kunne kawaidai kataba search

Saika rubuta wannan rubu kamar haka. 👉file:///sdcard/ 👈dazakar kagama rubutawa din kawai saika danka searching

Kana dannawa zakaga Folders dinsa sun bayyana kawai saika zabi wandda kakeson gani sirrin dake ciki saka danna kawai zaibude maka kaga komai dakakeson gani.

Kukasance tare damu Northern_display.

MUNGODE

13
$ 0.00
Avatar for Sirzaffan1
3 years ago

Comments

I love your article

back me support dear ❤

$ 0.00
3 years ago

Kai wannan article yayi sosai fah

$ 0.00
3 years ago

Well-done

$ 0.00
3 years ago

Kai na gaisheka wannan bayani yayi

$ 0.00
3 years ago

Wow wanan updates yayi 👌👌

$ 0.00
3 years ago

Your interest example of different and my heartness word.

$ 0.00
3 years ago

Wow nice! Good job!

$ 0.00
3 years ago

Subscribe your channel, please subscribe my channel.

$ 0.00
3 years ago