Sakon juma'a

15 22
Avatar for Ibrahimzakiyyah
3 years ago

Babbar hanya ko mafita dangane da halin da kasarmu take ciki shi ne :-

Takaita duk wasu ayyukan alfasha da rage cin Amana, sannan kuma mu koma ga Allah to sai ya dubemu ya bamu shugabanni na gari. Allah ka kawo mana karshen mawuyacin hali da kasarmu ta shiga Ameen. Allah yataimaka mana darajar annabi da alqur'ani.

Jumaat Mubarak

8
$ 0.00

Comments

Masha Allah da wannan

$ 0.00
3 years ago

But I don't understand a single word here. Please can you explain it to me later or now ?

$ 0.00
3 years ago

I will explain it to you later

$ 0.00
3 years ago

Gaskiya naji Dadin wannan sakon sosai Dan uwa, allah yasaka da alheri ya biya Mana bukata

$ 0.00
3 years ago

Gaskiya ne wannan, kakawo shawara me kyau gaskiya mutunina

$ 0.00
3 years ago

Amma dukda Haka, shugabancinmu se sunci ubansu a lahira

$ 0.00
3 years ago

Hhhh you makes me laugh so much

$ 0.00
3 years ago

Hhhh you makes me laugh

$ 0.00
3 years ago

To mudai yanzu, sedai muyita adduar Allah yayafe Mana lefukanmu

$ 0.00
3 years ago

You are always welcome family

$ 0.00
3 years ago

Gaskiya ne wanna n abokina

$ 0.00
3 years ago