Advice

22 27
Avatar for Hinabhi
3 years ago

Jama'a ga wata yar nasiha,

Dan Allah in zakuje duba mara lafiya ku dena kai masa lemo da ayaba, ku kai masa kudi.

Sauda dama zakaga mutum ya gaza biyan medical bill amma an tara masa kayan marmari na kusan 5k, alhali shi baya iya ci, masu kula da shi da yan dubiya ne zasu cinye a banza. Dakasaimai lemo da ayaba na 1,000 gwara kabashi 500 in cash.

Kuma su kudi suna da wani karama, sunfi antibiotics yaki da cuta.🙄

14
$ 0.00

Comments

You can also join this giveway : https://read.cash/@Sujitdas1/giveway-050-99f8398d

$ 0.00
3 years ago

Nima naji Dadin wannan shawarar sosai. And I will makes good use of it

$ 0.00
3 years ago

Kace kaima Dan uwa ne me jin hausa, naji Dadin samunka

$ 0.00
3 years ago

You disturbed us please

$ 0.00
3 years ago

Sosai da sosai ma ogana

$ 0.00
3 years ago

Your article is very good and excellent, I really like it by the way

$ 0.00
3 years ago

Thank you so much for liking my article

$ 0.00
3 years ago

Good one brother

$ 0.00
3 years ago

Hausa language has started growing gradually. You really makes me proud of you

$ 0.00
3 years ago

Yes that is my mission brother. I enjoyed seeing this happens

$ 0.00
3 years ago

Increase the volume Mr. Hinabhi, you makes right and wonderful article

$ 0.00
3 years ago

Thank you for hailing my article

$ 0.00
3 years ago

Dan Allah duk kunbi kun damemu

$ 0.00
3 years ago

Kace Muma zamu farayin posting da hausa kenan.

$ 0.00
3 years ago

Gaskiya kam zaka iya farawa abokina. Hakan daidai ne

$ 0.00
3 years ago

Masha Allah, nagode

$ 0.00
3 years ago

Gaskiya wannan Abun yayi, naji Dadi sosai Kuma nagode sosai.

$ 0.00
3 years ago

Masha Allah, dama haka mukeso

$ 0.00
3 years ago

Naji Dadi sosai gaskiya

$ 0.00
3 years ago