Komai Nisan jifa

4 18
Avatar for Aliyubashir
3 years ago

Lokaci yakan zo Wanda mukan Sami dama Amma wajen amfani da ita mukanyi kuskure akwai mutane dayawa Wanda Allah yake Basu dama kamar ta arziki ko wata baiwa Wanda ya fifita su akan wasu Amma sai tunaninsu ya dauke suga kamar sune suka bawa kansu su ringa wulakanta Wanda suke tare dasu Wanda hankalinsu bayadawo jikin su har sai sun rasa wannan arziki ko Kuma baiwar da suke tunkaho da ita Wanda hakan yake Mana nuni da komai Nisan jifa kasa zai dawo.

5
$ 0.00

Comments

Allah yasa mu dace

$ 0.00
3 years ago

Gaskiya ne wannan maganar taka dan uwa

$ 0.00
3 years ago

Allah ka bamu dukiya me amfani

$ 0.00
3 years ago

Sosai

$ 0.00
3 years ago