Custodial and non-custodial wallets explain in Hausa Language

0 20
Avatar for techhausa
2 years ago

why we create content in Hausa language,Hausa language, the most important indigenous language in West and Central Africa, spoken as a first or second language by about 40–50 million people.

Bayani akan Custodial da kuma non non-custodial wallets

custodial da kuma non custodial wallet kalmomine da kusan duk wanda yake harkan crypto yana yawa jinsu sai dai ba kowane yasan me suke nufi ba. A yau zamuyi muku mayani akan custodial da kuma non custodial wallet.

Custodial wallet lalilta ne da bakada iko akan shi ma’ana bakai ke da bayanai sirri na wannan lalitar ba,kamfanin da suka samar da lalitar suke da cikakken iko da wannan lalitar,kai kawai naka ikon shine na turawa da kuma karban kudin intenet, misalin custodial wallet shine irin su lialitar da binance dasu coinbase ke bayarwa.

Non custodial wallet  shine duk wata laliltar da zai zama kaike da cikakken iko akai,kaine kadai kake da bayanan sirrin wannan lalitar wanda zaa baka tun a farkon lokacin da kazo bude lalitar,wannan lalitar babu wani da zai iya samun iko dashi sai wanda yake da bayanan sirri na wannan lalitar, kohda kuwa kamfanin da ka sauke lalitar daga gurin sune basu da iko akan lalitar ka shi yasa ma in har ka rasa bayanan sirrinka toh ka rasa lalitar ka kenan.

Misali non custodial sune irin bitcoin.com wallet ,metamask kuma trust walet.

A takaice duk kudin internet naka da yake custodial wallet toh bakai keda iko dashi ba zan iya cewa baida bambamci da kudin ka na banki garin ku.amma non custodial wallet zamu iya cewa shine tabbas kaine da iko akan kudin ka internet.


2
$ 0.00
Avatar for techhausa
2 years ago

Comments