Matsoraciyar Daliba Da Malami

16 82
Avatar for NuraWali
3 years ago

Wata rana malamin makarantar boko ya bai wa dalibai jarabawar da za su yi a gida, ya ce kowa ya zana hoton wani abu sai a kawo gobe. Bayan sun kawo washegari sai malamin yana dubawa can ya lura da cewa wata daliba ba ta zana komai ba a takardarta, sunanta ne kawai ta rubuta. Sai malamin ya tambaye ta dalilin da ba ta zana komai ba. Ita kuma tana tsoron malamin sosai, sai ta ce: "Wallahi malam na zana hoton jaki yana cin ciyawa, watakila ya cinye ya yi tafiyarsa."

Idan kai ne malamin me za ka yi mata?


18
$ 0.00

Comments

Hhhhh

$ 0.00
3 years ago

Laugh funny

$ 0.00
3 years ago

Hhhhh

$ 0.00
3 years ago

thank you all for your participation

$ 0.00
3 years ago

Hakan yamun

$ 0.00
3 years ago

Yayi kyau

$ 0.00
3 years ago

Quite interesting am itzyusufsbm

$ 0.00
3 years ago

Amma Dai lbrn yayi abin dariya

$ 0.00
3 years ago

Hahahaha lbr yy

$ 0.00
3 years ago

Hahaha Dan Allah a saka wani lbrn mana

$ 0.00
3 years ago

Hhhh abindariya

$ 0.00
3 years ago