Hausa, lokaci

1 18

Daga Mal Umar sani fagge

.

.

10).Duk Wanda yadau Hannunsa Mai Albarka ya tura wannnan sakon, Allah ka nuna masa Manzon Allah (saw

.

.

.

(1).Karka rinka yin fitsari a wurin da kake yin wanka, domin hakan yana gadar da yawan mantuwa

(2).Karka rika Kwantawa barci bayan ka cika cikinka da Abinci, domin yin hakan yana gadar da mutuwar zuciya.

(3).Karka rika yawaita kallon Al'auranka ko ta wasu, domin yin hakan yanasa dakikanci da nauyin Kwakwalwa wajan fahimtar Abubuwa

(4).Kar karika yin bacci bayan sallar Asuba har sai rana ta fito, domin yin hakan na kawo tsiya da talauci

(5).Kar kasha madara bayan kaci kifie, domin yin hakan yana gadar da kuturta.

(6).Kar kaci ko kasha Al Hali Kana da janaba, domin yin hakan makaruhine, kuma yana kawo Raunin jiki.

(7).Karka rika hassada ko munafunci da Ha'inci, domin suna da hatsari ga lafiya, sukan kuma haifar da cutar hauka gashi kuma suna bata kyawawan Ayyuka.

(8).Karka rika yawan kukan babu ko kayi tallan Talaucinka Afili, yin hakan Yana dawwamar da mutum Cikinsa.

(9).Karka rika Kwanciya bacci Al'hali Kana jin fitsari, domin yin hakan yana haifar da mutuwar mazakuta,

(10).Duk Wanda yadau Hannunsa Mai Albarka ya tura wannnan sakon, Allah ka nuna masa Manzon Allah (saw) 🤲

2
$ 0.00

Comments

Great article my guy

$ 0.00
3 years ago