Labarin malama da dalibinta
Wata rana Malama tashigo aji bayan angama karatu se tayi tanbaya tafara da kaza tace ta tanbayi bala tace inkasamu kudi me zakayi da su tace zanse jirgi da mota matata kuma duk sati nakaita kasar waje se takoma mata tace da aisha me kikaso kizama saitace matar bala 🤔🤔👍👍
1 comment
Hello dear.....I dont know what you wrote.But I am glad to have you here as a friend.Please sub,like and comment on my post too.Thank you.