Sakon juma'a
Babbar hanya ko mafita dangane da halin da kasarmu take ciki shi ne :- Takaita duk wasu ayyukan alfasha da rage cin Amana, sannan kuma mu koma ga Allah to sai ya dubemu ya bamu shugabanni na gari. Allah ka kawo mana karshen mawuyacin hali da kasarmu ta shiga Ameen. Allah yataimaka mana darajar annabi da alqur'ani. Jumaat Mubarak
5 comments
To mudai yanzu, sedai muyita adduar Allah yayafe Mana lefukanmu
You are always welcome family
Gaskiya naji Dadin wannan sakon sosai Dan uwa, allah yasaka da alheri ya biya Mana bukata
Gaskiya ne wannan, kakawo shawara me kyau gaskiya mutunina
Masha Allah da wannan