Advice
Jama'a ga wata yar nasiha, Dan Allah in zakuje duba mara lafiya ku dena kai masa lemo da ayaba, ku kai masa kudi. Sauda dama zakaga mutum ya gaza biyan medical bill amma an tara masa kayan marmari na kusan 5k, alhali shi baya iya ci, masu kula da shi da yan dubiya ne zasu cinye a banza. Dakasaimai lemo da ayaba na 1,000 gwara kabashi 500 in cash. Kuma su kudi suna da wani karama, sunfi antibiotics yaki da cuta.🙄
10 comments
Gaskiya wannan Abun yayi, naji Dadi sosai Kuma nagode sosai.
Masha Allah, dama haka mukeso
Naji Dadi sosai gaskiya
Kace Muma zamu farayin posting da hausa kenan.
Gaskiya kam zaka iya farawa abokina. Hakan daidai ne
Masha Allah, nagode
Hausa language has started growing gradually. You really makes me proud of you
Yes that is my mission brother. I enjoyed seeing this happens
Your article is very good and excellent, I really like it by the way
Thank you so much for liking my article