read.cash Log in

Nasiha kyauta

Idan zaka iya kada ka fadi abinda kake yiwa mutane na alkhairi kuma kada ka fadi abinda suke maka na sharri domin alkhairin ka yana rubuce a littafin ka.sharrin su kuma yana rubuce a littafin su

Log in Invite-only for now. Someone already here has to let you in.