read.cash Log in
U@Usainiusa more from that month

*ABUBUWA GUDA 5 DA SUKE SANYA MIZANIN BAWA YAYI NAUYI* Daga Thauban R.A yace;Manzon Allahﺻﻠﻰ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻠﻴﻪ ﻭﺳﻠﻢ yace: *(Madalla madalla da wannan rabo mai mafi girma,da wadan nan abubuwa guda biyar mi yafi su nauyi akan mizani:-* 1*-*ﻻ ﺇﻟﻪ ﺇﻻ ﺍﻟﻠﻪ* LAA ILAHA ILLALLAH *2-*ﻭﺳﺒﺤﺎﻥ ﺍﻟﻠﻪ* WA SUBHANALLAH *3-*ﻭﺍﻟﺤﻤﺪ ﻟﻠﻪ* WALHMDU LILLAH 4*-ﻭﺍﻟﻠﻪ ﺃﻛﺒﺮ* WALLAHU AKBAR *5-Yaro na kwarai da mutum musulmi zai mutu a bayansa,da zai riqa yin masa addua ko aiyukan alkhairi* @‏ﺭﻭﺍﻩ‏(ﺍﻟﺒﺰﺍﺭ‏)ﻓﻲ ﻣﺴﻨﺪﻩ ﻋﻦ ﺛﻮﺑﺎﻥ ﻭﺍﻟﻨﺴﺎﺋﻲ ﻭﺍﺑﻦ ﺣﺒﺎﻥ ﻭﺍﻟﺤﺎﻛﻢ ﻋﻦ ﺃﺑﻲ ﺳﻠﻤﻰ ﻭﺃﺣﻤﺪ ﻋﻦ ﺃﺑﻲ ﺃﻣﺎﻣﺔ ‏( ﺻﺤﻴﺢ ‏) ﺍﻧﻈﺮ ﺣﺪﻳﺚ ﺭﻗﻢ :2817 ﻓﻲ ﺻﺤﻴﺢ ﺍﻟﺠﺎﻣﻊ ﻟﻠﺴﻴﻮﻃﻲ ﺑﺘﺤﻘﻴﻖ ﺍﻷﻟﺒﺎﻧﻲ, ﻭﻗﺎﻝ ﺍﻟﺤﺎﻛﻢ :ﺻﺤﻴﺢ ﻭﺃﻗﺮﻩ ﺍﻟﺬﻫﺒﻲ ﻭﺭﻭﺍﻩ ﺃﻳﻀﺎً ﺍﻟﻄﺒﺮﺍﻧﻲ ﻣﻦ ﺣﺪﻳﺚ ﺳﻔﻴﻨﺔ ﻗﺎﻝ ﺍﻟﻤﻨﺬﺭﻱ : ﻭﺭﺟﺎﻟﻪ ﺭﺟﺎﻝ ﺍﻟﺼﺤﻴﺢ Allah ya sanya mizanin mu na lada ya rinjayi na laifukan mu.

No comments yet

Log in to join in Reading is open to everyone. Replying needs an account.