So!
Na kasance ina sonta tamkar kudi awajen dan kasuwa. Ita ma tana sona tamkar sugar awajen shazumami. Amma sai kaddara ta rabamu kwasam kamar kwarankwasa kafin a ruwa.

Log in to join in Reading is open to everyone. Replying needs an account.
No comments yet